1/5
Tatsuniyoyin Hausa screenshot 0
Tatsuniyoyin Hausa screenshot 1
Tatsuniyoyin Hausa screenshot 2
Tatsuniyoyin Hausa screenshot 3
Tatsuniyoyin Hausa screenshot 4
Tatsuniyoyin Hausa Icon

Tatsuniyoyin Hausa

Abrahamjr
Trustable Ranking IconTrusted
1K+Downloads
25MBSize
Android Version Icon5.1+
Android Version
7.0.0(31-08-2023)Latest version
-
(0 Reviews)
Age ratingPEGI-3
Download
DetailsReviewsVersionsInfo
1/5

Description of Tatsuniyoyin Hausa

Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin dare.


Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,

1.Dandali

2.Dakin wata tsohuwa

3.Daki ko zauren dattijo

4.Dakin kwanan samari


Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki , da sauran su. Ga yar wata nan don tuna lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.


misalin tatsuniya

*Tatsuniyar gizo da koki

*Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.


sauke wannan app zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.


Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan app.


Mungode!!

Tatsuniyoyin Hausa - Version 7.0.0

(31-08-2023)
Other versions

There are no reviews or ratings yet! To leave the first one please

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Tatsuniyoyin Hausa - APK Information

APK Version: 7.0.0Package: net.andromo.dev701988.app895582
Android compatability: 5.1+ (Lollipop)
Developer:AbrahamjrPermissions:6
Name: Tatsuniyoyin HausaSize: 25 MBDownloads: 0Version : 7.0.0Release Date: 2024-05-19 03:42:19Min Screen: SMALLSupported CPU: x86, x86-64, armeabi-v7a, arm64-v8a
Package ID: net.andromo.dev701988.app895582SHA1 Signature: 5D:E0:3C:E5:AB:DA:E7:5D:62:7F:D7:8F:01:88:AD:1F:19:B8:99:62Developer (CN): AndroidOrganization (O): Google Inc.Local (L): Mountain ViewCountry (C): USState/City (ST): CaliforniaPackage ID: net.andromo.dev701988.app895582SHA1 Signature: 5D:E0:3C:E5:AB:DA:E7:5D:62:7F:D7:8F:01:88:AD:1F:19:B8:99:62Developer (CN): AndroidOrganization (O): Google Inc.Local (L): Mountain ViewCountry (C): USState/City (ST): California

Latest Version of Tatsuniyoyin Hausa

7.0.0Trust Icon Versions
31/8/2023
0 downloads25 MB Size
Download